Wasu 'yan bindiga da ba'a san ko su wanene ba sun hallaka akalla mutane hamsin a kauyen Kigara jihar Zamfaran Najeriya
Sabuwar gwamnati a jamahuriyar Afirka ta tsakiya ta bada sommaci na kasa da kasa a kamo mata tsohon shugaban kasar Francois Bozize, wanda aka hambarar da gwamnatinsa cikin watan Maris. Karin Bayani