Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

LAFIYARMU: Nazari A Game Da Mahimmancin Lafiya Da Zama Cikin Koshin Lafiya

LAFIYARMU: Nazari A Game Da Mahimmancin Lafiya Da Zama Cikin Koshin Lafiya
please wait

No media source currently available

0:00 0:15:00 0:00

Hukumar lafiya ta duniya WHO, ta bayyana muhimmancin lafiya da cikakken lafiyar jiki, na kwakwalwa da kuma mu’amala da mutane, kana hakan baya nufin rashin lalura gaba daya.

XS
SM
MD
LG