Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

LAFIYARMU: Yadda Abincin Da Mutum Yake Ci Zai Iya Kare Kamuwa Da Cututtuka Sannan Kuma Yayi Maganin Su

LAFIYARMU: Yadda Abincin Da Mutum Yake Ci Zai Iya Kare Kamuwa Da Cututtuka Sannan Kuma Yayi Maganin Su
please wait

No media source currently available

0:00 0:15:00 0:00

A bisa wani rubutu da aka wallafa cikin wata mujallar likitanci mai suna BMJ a 2020, rashin abinci ne ke sanadiyyar mutuwar daya cikin mutane 5 dake mutuwa, fiye da duk wani yanayi mai hadarin, har ma da taba.

XS
SM
MD
LG