Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

LAFIYARMU: Yadda Kadaici Yake Tasiri A Lafiyar Jikin Mu Da Ta Kwakwalwa

LAFIYARMU: Yadda Kadaici Yake Tasiri A Lafiyar Jikin Mu Da Ta Kwakwalwa
please wait

No media source currently available

0:00 0:15:00 0:00

Binciken baya bayan nan sun nuna cewa, alkaluman mutanen da suke fama da matsalar kadaici da kuma nesanta kansu da mutane yana dada karuwa, kuma ya fara zama matsalar lafiyar al’umma.

XS
SM
MD
LG