No media source currently available
Jiragen kasa guda biyu a Afirka ta Kudu sunyi karo da juna. Ku kalli bidiyon wannan labari, da ma sauran manyan labarun Afirka na yau duk a cikin minti daya.