Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

CIKI DA GASKIYA: An Daure Matasa Ba Tare Da Sanin Wanda Ya Yi Kararsu Ba A Jihar Yobe, Kashi Na Biyu - Satumba 04, 2023


Sarfilu Hashim Gumel
Sarfilu Hashim Gumel

A wannan makon ma shirin ciki da gaskiya na jihar Yobe a Najeriya, inda wani matashi da ake kira Kwamared Bello Jana, ya ce an tsare su a gidan yari suna jiran shari’a lokaci mai tsawo, ba tare da sanin wanda ya shigar da kararsu ba.

Matashin wanda ya ke neman ya nunawa duniya an take masa ‘yanci, ya ce gabanin kama shi ya shirya wata zanga-zanga kan neman a gyara lamaran ilimi ta hanyar gyara ginin makarantu, bayan da gwamnan jihar Yobe ya ayyana dokar ta baci a sashen ilimi.

Saurari shirin:

CIKI DA GASKIYA
please wait
Embed

No media source currently available

0:00 0:11:43 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG