Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

ILIMI GARKUWAN DAN ADAM: Kokarin Dattijai A Najeriya Wajen Komawa Makaranta-Kashi Na 2 - Yuli 17, 2023


Babangida Jibril
Babangida Jibril

Shirin na wannan makon ya mai da hankali ne kan kokarin dattijai a Najeriya wajen komawa makaranta. Zainab Babaji daga Jos ta sami zantawa da wata tsohuwa mai shekaru 70 bayan ta kammala karatun digiri na farko a jami'a.

Saurari shirin a sauti:

ILIMI GARKUWAN DAN ADAM: Kokarin Dattijai A Najeriya Wajen Komawa Makaranta - Kashi Na 2- Yuli 17, 2023
please wait

No media source currently available

0:00 0:07:10 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG