Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

LAFIYARMU: Duba Akan Tasirin Hoton X-Ray A Bangaren Kiwon Lafiya


LAFIYARMU: Duba Akan Tasirin Hoton X-Ray A Bangaren Kiwon Lafiya
please wait

No media source currently available

0:00 0:15:00 0:00

Wannan makon shirin Lafiyarmu zai haska fitila ne akan tasirin hoton x-ray a bangaren kiwon lafiya. Hakazalika, wasu mata ‘yan Afirka ta Kudu 2 su na ba da himma sossai a fannin amfani da makamashin nukiliya a na’urorin hoton xray don kula da lafiya.

XS
SM
MD
LG