Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Naji Na Gani - #ZaurenVoa Darrusa kan zanga-zangar #ENDSARS #2


Naji Na Gani - #ZaurenVoa Darrusa kan zanga-zangar #ENDSARS #2
please wait

No media source currently available

0:00 0:46:03 0:00

TAMBAYA: Menene ku ke so a tabo a wannan zaman musayar miyau?

Ku tare mu da karfe biyu agogon Najeriya,Nijar da Kamaru, karfe uku agogon Ghana, domin Ku Ji Ku Gani, musayar miyau kan gangamin #ENDSARS. Manyan baki sun hada da Ministan harkokin 'yan sanda Mohammed Maigari Dingyadi, da Kwamishinan 'yan sanda Bala Chiroma, da sauran masu ruwa da tsaki.

Facebook Forum

XS
SM
MD
LG