Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

NAKASA BA KASAWA BA: Matasa Masu Bukata Sun Fahimci Muhimmancin Ilmin Zamani, Maris 27, 2024


Souley Mummuni Barma
Souley Mummuni Barma

NIAMEY, NIGER - A shirin na wannan makon muna jamhuriyar Nijar ne inda bayanai ke fayyace yadda matasa masu bukata ta musamman suka fahimcin muhimmancin ilimin zamani yayin da wasu daga cikinsu suka dage da koyon sana’o'in hannu da nufin kasancewa wani abin misali a wajen takwarorinsu ta hanyar bayar da gudunmowa a ayyukan ci gaban al’umma.

Saurari cikakken shirin da Souley Moumouni Barma ya gabatar:

NAKASA BA KASAWA BA: Matasa Masu Bukata Sun Fahimci Muhimmancin Ilmin Zamani, Maris 27, 2024.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:09:52 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG