Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Muradun Masu Kada Kuri’a; Karin Kudin Mai, Karin Kudin Makarantu


Muradun Masu Kada Kuri’a; Karin Kudin Mai, Karin Kudin Makarantu
please wait

No media source currently available

0:00 0:01:28 0:00

Zaben 2023 a Najeriya: Muradun Masu Kada Kuri’a; matashiya Fatima daga Jihar Borno, ta ce bukatar ta sabon shugaban kasa ya duba batun karin kudin mai, domin ya shafi kudin hawan mota zuwa makaranta, karin kudin makarantu, da kuma rashin ayyuka ga matasa bayan kammala karatu.

XS
SM
MD
LG