Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Muradun Masu Kada Kuri’a; Tattalin Arziki, Kulawa Da Jama'a


Muradun Masu Kada Kuri’a; Tattalin Arziki, Kulawa Da Jama'a
please wait

No media source currently available

0:00 0:00:53 0:00

Zaben 2023 a Najeriya: Muradun Masu Kada Kuri’a; malam Umar 'dan kasuwa daga Jihar Kano, ya na son sabon shugaban kasa ya duba tattalin arziki wanda zai iya magance duk wasu matsaloli.

XS
SM
MD
LG