Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Muradun Masu Kada Kuri’a; Tsadar Kayayyaki, Kudin Makarantu, Kashe-kashe


Muradun Masu Kada Kuri’a; Tsadar Kayayyaki, Kudin Makarantu, Kashe-kashe
please wait

No media source currently available

0:00 0:01:59 0:00

Zaben 2023 a Najeriya: Muradun Masu Kada Kuri’a; malama Laraba daga birnin Jos na Jihar Filato, ta na fatan Allah ya ba sabon shugaban kasa basirar gyara kasar baki daya, domin matsaloli sun yi yawa musamman tsadar kayayyaki, kudin makarantu, kudin mai, kashe-kashe da sauransu.

XS
SM
MD
LG