Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

ZAMANTAKEWA: Batun Cibiyar IlImi Mai Inganta Zamantakewar Al’ummar Jos, Maris 06, 2024


Zainab Babaji
Zainab Babaji

PLATEAU, NIGERIA - A shirin na wannan makon mun tattauna ne akan yadda wata cibiyar ilimi a tsakiyar birnin Jos ke hado kan al’umma dake da bambancin addini da kabila, take kuma horaddasu a fannoni ilimi da inganta zamantakewarsu.

Saurari cikakken shirin da Zainab Babaji ta gabatar:

ZAMANTAKEWA: Cibiyar Ilmi Mai Inganta Zamantakewar Al’ummar Jos, Maris 06, 2024.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:15:04 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG