Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

ZAUREN VOA: Shawarwarin Masana Kan Yadda Za'a Farfado Da Tattalin Arzikin Najeriya Cikin Gaggawa, Kashi Na Biyu - Fabrairu 10, 2024


Medina Dauda
Medina Dauda

Shirin Zauran VOA na wannan mako, zai kawo muku ci gaban tattauna da masana tattalin arziki, inda suka bai wa Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu, shawara yadda za'a ingata tattalin arzikin kasar cikin gaggawa, sakamakon yadda mutane suke ci gaba da kokawa kan yadda farashin kayayyaki ke ci gaba da tashi gwauran zabi a kasar.

Saurari shirin cikin sauti:

ZAUREN VOA: Shawarwarin Masana Kan Yadda Za'a Farfado Da Tattalin Arzikin Najeriya Cikin Gaggawa .mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:09:16 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG