Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

ZAUREN VOA: Tasirin Da Soke Dokar Haramta Safarar Bakin Haure Za Ta Yi Wa Tattalin Arzikin Nijar, Kashi Na Shida - Maris 23, 2024


Medina Dauda
Medina Dauda

Shirin Zauran VOA na wannan mako, zai kawo muku kashi na karshe na tattaunawa da bakin Zaura a jihar Agadez da ke jamhuriyar Nijar, kan soke dokar haramta safarar bakin haure da aka yi a kasar, bayan ta yi shekaru 8 tana aiwatar da dokar.

Mahalarta Zauran sun ba da shawara kan yadda dokar za ta samu karbuwa a tsakanin al'ummar kasar.

Saurari shirin cikin sauti:

ZAUREN VOA: Tasirin Da Soke Dokar Haramta Safarar Bakin Haure Za Ta Yi Wa Tattalin Arzikin Nijar.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:09:58 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG