Accessibility links

Bidiyo

Majalisar Dinkin Duniya Ta Dauki Matakan Hana Cusa Wa Matasa Akidar Tsageranci


A yakin da take yi da mummunan tsageranci a fadin duniya, Majalisar Dinkin Duniya ta dauki wani sabon salo, watau duba hanyoyin hana irin kungiyoyin 'yan tsagera cusa akidojinsu munana ga matasa. Ga Ibrahim Alfa Ahmed da rahoton Margaret Besheer daga hedkwatar majalisar.

XS
SM
MD
LG