Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Ciki Da Gaskiya: Korafin ‘Yan Kabilar Eggon Kan Yankunansu Na Asali a Jihar Nasarawa, Oktoba 02, 2023


Sarfilu Hashim Gumel
Sarfilu Hashim Gumel

Wasu daga al'ummar kabilar Eggon a jihar Nasarawa sun tunkari shirin CIKI DA GASKIYA don baiyana irin yunkurin da su ka yi ta yi na neman komawa matsugunan su na Assakio, a tsawon shekaru bayan akasin da ya faru tsakanin su da 'yan sanda.

A yi sauraro lafiya:

Ciki Da Gaskiya: Korafin ‘Yan Kabilar Eggon Kan Yankunansu Na Asali a Jihar Nasarawa - 10'49"
please wait

No media source currently available

0:00 0:10:49 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG