Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Ciki Da Gaskiya: An Bankado Badakalar Daukan Ma’aikatan Bogi A Asibitin Keffi, Satumba 25, 2023


Sarfilu Hashim Gumel
Sarfilu Hashim Gumel

A cikin shirin za a ji cewa rundunar ‘yan sandan jihar Nasarawa ta cafke mutane 8 a babban Asibitin Tarayya na Keffi kan badakalar daukar ma’aikatan bogi.

Ciki Da Gaskiya: An Bankado Badakalar Daukan Ma’aikatan Bogi A Asibitin Keffi - 10'38"
please wait

No media source currently available

0:00 0:10:38 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG