Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Ciki Da Gaskiya: An Yi Wa Ma’aikacin Asibitin Tarayya Na Keffi Barazana Saboda Ya Fadi Gaskiya A Radiyo, Oktoba 16, 2023


Sarfilu Hashiim Gumel
Sarfilu Hashiim Gumel

Shirin Ciki Da Gaskiya ya na jihar Nasarawa don sake duba batutuwa biyu da mu ka rufe batun su a shirye-shirye na bayan nan, kan bukatar ‘yan kabilar Eggon ta komawa mahaifar su ta Assakio bayan fitinar da ta sa ala tilas su ka bar yankin. Sai kuma batun binciken zargin daukar ma’aikata ta hanyar damfara da wasu jami’an babban asibitin gwamnatin taraiya na Keffi su ka yi, inda har yanzu wasu daga wadanda a ke zargi ke hannun ‘yan sanda a babban birnin jihar Lafiya.

Ciki Da Gaskiya: An Yi Wa Ma’aikacin Asibitin Tarayya Na Keffi Barazana Saboda Ya Fadi Gaskiya A Radiyo - 10'16"
please wait

No media source currently available

0:00 0:10:17 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG