Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

CIKI DA GASKIYA: Ma'aikatan Hukumar Yi Wa Kamfanoni Rijista A Najeriya Sun Yi Murnar Rabuwa Da Shugabansu, Disamba 07, 2023


Sarfilu Hashiim Gumel
Sarfilu Hashiim Gumel

Sabon shirin ya duba wani batu mai abin mamaki, inda ma'aikatan hukumar yi wa kamfanoni rijista ta Najeriya, suka fito tare da yin gangamin nuna murnarsu da rabuwa da shugabansu.

Ayi sauraro lafiya:

CIKI DA GASKIYA: Ma'aikatan Hukumar Yi Wa Kamfanoni Rijista A Najeriya Sun Yi Murnar Rabuwa Da Shugabansu - 10'59"
please wait

No media source currently available

0:00 0:10:59 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG