Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Ciki Da Gaskiya: Korafin Ma’aikata 81 Da Hukumar Tattara Kudin Shiga Ta Kaduna Ta Kora, Oktoba 23, 2023


Sarfilu Hashim Gumel
Sarfilu Hashim Gumel

Sabon shirin ya sauka a jihar Kaduna, inda ma'aikata 81 da gwamnatin jihar Kaduna ta kora a hukumar tara kudin shiga "internal revenue" a shekara ta 2018.

Ma'aikatan da lamarin ya shafa sun ce an fake da rage yawan ma'aikata wajen sallamar su daga aiki ba fansho ba kudin sallama wato "Gratuity" duk da asalin aikin da a ka dauke su na dindindin ne.

Ciki Da Gaskiya: Korafin Ma’aikata 81 Da Hukumar Tattara Kudin Shiga Ta Kaduna Ta Kora - 9'02"
please wait

No media source currently available

0:00 0:09:02 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG