Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Ciki Da Gaskiya: Takaddamar Wasu ‘Yan Kasuwa Da Karamar Hukumar Kuje Ta Abuja, Nuwamba 06, 2023


Sarfilu Hashim Gumel
Sarfilu Hashim Gumel

Shirin Ciki Da Gaskiya na wannan makon ya sake duba batun takaddamar wasu yan kasuwar Kuje Park da karamar hukumar Kuje, wadanda karamar hukuma ta rushewa shaguna da nufin gina na zamani, amma ba tare da baiwa 'yan kasuwar damar kwashe kayansu ba.

Ayi sauraro lafiya:

Ciki Da Gaskiya: Takaddamar Wasu ‘Yan Kasuwa Da Karamar Hukumar Kuje Ta Abuja - 10'42"
please wait

No media source currently available

0:00 0:10:42 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG