Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

CIKI DA GASKIYA: Dambarwa Tsakanin Wasu Ma’aurata ‘Yan Uwan Juna, Kashi Na Biyu, Janairu 15, 2024


Sarfilu Hashiim Gumel
Sarfilu Hashiim Gumel

WASHINGTON, D. C. - Shirin na wannan makon, ci gaban bayani ne na wata mata mai suna Hadiza Ladan da ke aure a Keffi jihar Nasarawa, wadda ta tunkari shirin Ciki Da Gaskiya don bukatar gudanar da bincike da zai kai ga rabata da mijin ta don ta ce ta na da yakinin ba alheri a zaman.

Saurari cikakken shirin da Sarfilu Hashim Gumel ya gabatar:

Ciki Da Gaskiya: Dambarwa Tsakanin Wasu Ma’aurata ‘Yan Uwan Juna, Kashi Na Biyu, Janairu 15, 2024.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:10:35 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG