Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

ILMI GARKUWAR ‘DAN ADAM: Batun Dalibai Da Aka Sace Dake Ci gaba Da Zama A Daji, Maris 19, 2024


Babangida Jibril
Babangida Jibril

LEGAS, NIGERIA - A shirin Ilmi na wannan makon mun tattauna ne da iyaye da jami’an gwamnati akan batun yara ‘yan makaranta sama da 280 da wasu malamai daga Kuriga a karamar hukumar Chikun ta jihar Kaduna, a arewa maso yammacin Najeriya dake ci gaba da zama a cikin daji bayan da ‘yan ta’adda suka sace su daga makarantar firamare ta LEA Kuriga a ranar Alhamis, 7 ga watan Maris, 2024.

Saurari cikakken shirin da Babangida Jibrin ya gabatar:

ILMI GARKUWAR ‘DAN ADAM: Batun Dalibai Da Aka Sace Dake Ci gaba Da Zama A Daji, Maris 19, 2024.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:10:01 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG