Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

ILMI GARKUWAR ‘DAN ADAM: NUC Ta Sake Amincewa Da Jami’ar Ilmi Ta Jihar Neja, Oktoba 02, 2023


Babangida Jibril
Babangida Jibril

LEGOS, NIGERIA - A shirin Ilmi na wannan makon hukumar kula da jami’o’i ta kasa, NUC, ta amince da sake amincewa da jami’ar ilimi ta Minna a jihar, zuwa jami’ar ilimi. Yayin da gwamnatin jihar Bauchi ta kafa wani kwamiti da zai duba matsalolin makarantun firamare da sakandare a jihar.

Saurari cikakken shirin da Babangida Jibrin ya gabatar:

ILMI GARKUWAR ‘DAN ADAM: NUC Ta Sake Amincewa Da Jami’ar Ilmi Ta Jihar Neja, Oktoba 02, 2023.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:06:54 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG