Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

ILMI GARKUWAR DAN ADAM: Tarayyar Turai Ta Ba ATBU Tallafin Karatun Digiri Akan Fasaha Mai Zurfin Tunani Ta AI, Satumba 18, 2023


Babangida Jibril
Babangida Jibril

LEGOS, NIGERIA - A shirin Ilmi na wannan makon Kungiyar Tarayyar Turai (EU) ta zabi Jami’ar Abubakar Tafawa Balewa ATBU, Bauchi dake Najeriya domin samun tallafin kasa da kasa don gudanar da karatun digiri na biyu na watanni 36 akan manhaja mai zurfin tunani, wato Artificial Intelligence ko AI.

Saurari cikakken shirin da Babangida Jibrin ya gabatar:

ILMI GARKUWAR ‘DAN ADAM: Tarayyar EU Ta Baiwa ATBU Tallafin Kasa-Da-Kasa Na Karatun Digiri Akan AI, Satumba 18, 2023.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:07:08 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG