Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

ILIMI GARKUWAR ‘DAN ADAM: Karin Kudi A Makarantun Gwamnatin Tarayya A Najeriya: Kashi Na Farko, Agusta 21, 2023


Babangida Jibril
Babangida Jibril

LAGOS NIGERIA, A shirin IlImi na wannan makon, za a ji cewa, tun bayan cire tallafin man fetur a Najeriya, jihohi da makarantun Gwamnatin tarayya suka kara kudade, lamarin da ya tilastawa dalibai da dama janyewa daga makarantu.

Mun samu zantawa da ‘yar Majalisar Wakilai ta kasa wadda ta soki karin.

Saurari cikakken shirin da Babangida Jibrin ya gabatar:

ILIMI GARKUWAR ‘DAN ADAM: Karin Kudi A Makarantun Gwamnatin Tarayya A Najeriya: Kashi Na Farko, Agusta 21, 2023
please wait

No media source currently available

0:00 0:06:52 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG