Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Fursinoni Samada 150 Ne Suka Tsere A Mexico,Hukumomin Kasar Suna Zargin Akwai Hada Bakin Jami'an yari Cikin Lamarin.


Jami'an 'yansandan Mexico suke sintiri,kusa da kan iyakar kasar da Amurka.
Jami'an 'yansandan Mexico suke sintiri,kusa da kan iyakar kasar da Amurka.

Jamiai a kasar Mexico sun bada labarin fursinoni159 sun tsere daga wani fursinar kasar a Nuevo Lredo,dake arewa maso gabshin kasar, kusa da kan iyakarta da Amurka.

Jami’ai a kasar Mexico sun bada labarin fursinoni 159 sun tsere daga wani fursinar kasar a Nuevo-Lredo,dake arewa maso gabshin kasar,kusa da kan iyakarta da Amurka.

Jami’ai suka ce fursinonin ta babbar kofar fursinan suka fita,kuma da alamun cewa da hadin baki gandurorovin suka tsere.

Rahotanni sunce jami’an yanki da na jiha da na tarayya suna farauntar fursinonin.

Wan nan lamari ya auku wata uku bayan da wasu fursinoni 85 suka tsere daga wani gidan yari dake Reynosa,tsallake daga garin McAllen,cikin jihar Texas na Amurka. A wan can lamarin jami’an kasar suna zargin da hanun gandurobvovi biyu da suka bace,da wasu ma’aikatan gidan yarin su 44.

XS
SM
MD
LG