Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

TASKAR VOA: Takunkumin da aka kakabawa Nijar sakamakon juyin mulki ya haifar da matsalolin tattalin arziki ga al'ummomin kan iyakokin kasar

TASKAR VOA: Takunkumin da aka kakabawa Nijar sakamakon juyin mulki ya haifar da matsalolin tattalin arziki ga al'ummomin kan iyakokin kasar
please wait

No media source currently available

0:00 0:29:45 0:00

Gwamnatin Kenya na samar da matsugunai ga wadanda suka tsira daga safarar mutane; Ficewar Rasha daga yarjejeniyar fitar da Hatsi ta Bahar Maliya na shafar kokarin Najeriya na dogaro da kai, da wasu rahotanni

XS
SM
MD
LG