Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

TASKAR VOA: Yadda Shugabannin Kasashen Duniya Suka Gabatar Da Jawabansu A Babban Taron Majalisar Dinkin Duniya Na 78 A Birnin New York

TASKAR VOA: Yadda Shugabannin Kasashen Duniya Suka Gabatar Da Jawabansu A Babban Taron Majalisar Dinkin Duniya Na 78 A Birnin New York
please wait

No media source currently available

0:00 0:29:45 0:00

Shugabannin kasashen duniya sun sanar da takwarorinsu matsaloli da kuma manufofinsu; Dalilai da ya sa manufofin da ake cimmawa a wajen irin wannan taro ba sa kai labari; Manufar da hukuncin kotun kararrakin zabe a jihar Kano ke nunawa, da wasu rahotanni

XS
SM
MD
LG