Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

ZAMANTAKEWA: Taimakawa Marasa Galihu A Watan Ramadan, Maris 20, 2024


Zainab Babaji
Zainab Babaji

JOS, NIGERIA - A shirin na wannan makon mun duba wasu hanyoyi yadda al'umma zasu taimaka wa marasa karfi da marasa galihu a wannan lokaci na azumin watan Ramadan.

Saurari cikakken shirin da Zainab Babaji ta gabatar:

ZAMANTAKEWA: Taimakawa Marasa Galihu A Watan Ramadan, Maris 20, 2024.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:14:57 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG