Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

ZAMANTAKEWA: Yadda Shari’un Zabe Suka Rufe Majalisar Dokokin Jihar Filato, Maris 13, 2024


Zainab Babaji
Zainab Babaji

PLATEAU, NIGERIA - A shirin na wannan makon mun tattauna ne da masu ruwa da tsaki kan yadda shari'un zabe na 2023, suka janyo rudani a Majalisar Dokokin jihar Filato wanda ta kasance har yanzu a rufe tun watan Nuwamban bara.

Saurari cikakken shirin da Zainab Babaji ta gabatar:

ZAMANTAKEWA: Yadda Shari’un Zabe Suka Rufe Majalisar Dokokin Jihar Filato, Maris 13, 2024.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:15:01 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG