Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

ILIMI GARKUWAR ‘DAN ADAM: Shirin Magance Matsalar Wariya Da Ake Nuna wa Daliban Makarantun Kimiyya Da Fasaha, Agusta 28, 2023


Babangida Jibril
Babangida Jibril

LEGOS, NIGERIA - A shirin Ilimi na wannan makon, mun duba yadda ake nuna wariya da ake yi wa daliban da suka kammala karatun kimiyyar kere-kere a aikin Gwamnati a Najeriya, hukumar kula da fasahar kere-kere ta kasa ta kaddamar da wani shiri na shekara daya ta yanar gizo ga masu rike da manyan difloma na kasa da su canza shedarsu zuwa digiri na farko.

A wata hira da Babban Sakataren Hukumar Farfesa Idris Bugaje da sauran dalibai za a yi wannan shirin ne ta yanar gizo tare da jami’o’in kasashen waje da aka amince da su.

Saurari cikakken shirin da Babangida Jibrin ya gabatar:

ILIMI GARKUWAR ‘DAN ADAM: Shirin Magance Matsalar Wariya Da Ake Nuna wa Daliban Makarantun Kimiyya Da Fasaha - 6'56"
please wait

No media source currently available

0:00 0:06:56 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG