Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

ZAMANTAKEWA: Yadda Wasu Mata Ke Fafutukar Samarwa Kansu Mafita, Maris 27, 2024


Zainab Babaji
Zainab Babaji

JOS, NIGERIA - A shirin na wannan makon mun duba ne yadda wasu mata a Najeriya ke fafutukar samarwa kansu mafita kan wasu abubuwan dake tarnaki ga ci gabansu, don inganta tattalin arzikinsu da ci gaban kasa.

Saurari cikakken shirin da Zainab Babaji ta gabatar:

ZAMANTAKEWA: Yadda Wasu Mata Ke Fafutukar Samarwa Kansu Mafita, Maris 27, 2024.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:14:56 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG