Hajjin Bana A Kasa Mai Tsarki

Wani alhaji yana addu'a a Arafat

Musulmi su na addu'a a lokacin hawan Arafat

Musulmi su na addu'a a lokacin hawan Arafat

Hasumiyar Masallacin Namira lokacin sallar Maghreb, litinin 15 Nuwamba 2010, ko kuma 9 Dhul Hijjah

Hasumiyar Masallacin Namira lokacin sallar Maghreb, litinin 15 Nuwamba 2010, ko kuma 9 Dhul Hijjah

Mahajjata na addu'a a kan Dutsen Arafat

Mahajjata a kan Dutsen Arafat

Wani mahajjaci yana addu'a a kan wani dutse dab da Dutsen Arafat

Alhazai na addu'a a kusa da Arafat

Mahajjata su na addu'a a Arafat

Alhazai a kan Dutsen Arafat, litinin 15 Nuwamba 2010, watau 9 Dhul Hijjah.

Dubban tantuna na alhazai a Mina

Dubban tantuna na alhazai a Mina

Mahajjata su na addu'a jikin wani dutse a kusa da Arafat

Alhazai a kan Dutsen Arafat ranar litinin, 9 Dhul Hijjah

Wata Musulma tana addu'a lokacin Hajjin bana

Mahajjata su na dawafi a Dakin Ka'abah

Wani Musulmi yana addu'a a kan Dutsen Jabal Noor kusa da Kogin Hiraa, a bayangarin Makkatul Mukarrama.

Hotuna daga Hajjin wannan shekara ta 2010 a Sa'udiyya