Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Taskar VOA

TASKARVOA: Cibiyar Yaki Da Cututtuka A Najeriya NCDC Ta Tashi Haikan Akan Gwajin COVID-19
please wait

No media source currently available

0:00 0:29:57 0:00
Karin bayani akan Taskar VOA >

A kowane mako, Sashen Hausa na Muryar Amurka yana gabatar da shirin TV na minti 15 na fitattun labarai da rahotanni na musamman daga nahiyar Afirka da sauran duniya. Akwai rahotanni na musamman akan kowane fannin rayuwa, kama daga sana’a da kasuwanci, zaman lafiya da kiwon lafiya, har zuwa noma, al’adu, kade-kade da barkwanci. Haka kuma, akwai zangon da zai karkata ga jin ra’ayoyin masu kallonmu a shafukan sada zumunci irin su Facebook.

Karin bayani akan Taskar VOA
XS
SM
MD
LG