Ana zargin Trump da aikata ba daidai ba dangane da abin da ake ganin na da alaka da wani kudi da ya biya wata mata mai shirya fina-finan batsa, don ta yi shiru da bakinta kan wata mu’amulla da suka yi gabanin ya zama shugaban kasa.
No media source currently available