Kungiyar Kwallon Kafa Ta VOA Hausa Flamingos FC

VOA Hausa Flamingos FC Bauchi

'Yan wasan Kungiyar kwallon kafa ta VOA Hausa Flamingos FC Bauchi

'Yan wasan kungiyar kwallon kafa ta VOA Hausa Flamingo FC, Bauchi

'Yan wasan Kungiyar kwallon kafa ta VOA Hausa Flamingos FC Bauchi

'Yan wasan Kungiyar kwallon kafa ta VOA Hausa Flamingos FC Bauchi a lokacin motsa jiki

'Yan wasan kungiyar kwallon kafa ta VOA Hausa Flamingo FC, Bauchi kafin wani wasa a filin Abubakar Tafawa balewa Stadium dake Bauchi

VOA Hausa Flamingo FC Bauchi

'Yan wasan Kungiyar kwallon kafa ta VOA Hausa Flamingos FC Bauchi. Mataimakin Kwach ne a tsaye a gefen hagu

VOA Hausa Flamingo tana shirin karawa da kungiyar Spartans FC ta Bauchi

'Yan wasan Kungiyar kwallon kafa ta VOA Hausa Flamingos FC Bauchi

'Yan wasan Kungiyar kwallon kafa ta VOA Hausa Flamingos FC Bauchi

'Yan wasan Kungiyar kwallon kafa ta VOA Hausa Flamingos FC Bauchi a lokacin motsa jiki

Wasu daga cikin jami'an kungiyar kwallon kafa ta VOA Hausa Flamingo FC Bauchi (hagu zuwa dama) Sakatare Sani Ahmed Tahirm Coach Yahaya Killer da kuma Technical Adviser Bala Dahiru Bronco

Hotunan 'yan wasan kungiyar kwallon kafa ta VOA Hausa Flamingos dake Bauchi