An Fara Gudanar Da Zabe Na 'Yan Majalisun Dokokin Tarayya A Najeriya

Masu zabe a mazabar Hotoron Arewa a Kano su na jiran a tantance su kafin su fara jefa kuri'unsu

Masu zabe sun yi layi domin tantancewa a Hotoron Kudu a Kano

Masu zabe a kofar mai Martaba Sarkin Kano, Ado Bayero

Matan da suka fito jefa kuri'unsu a Kano

Mazabar Hotoron Arewa a Kano, inda tun kafin 8 na safiya aka fara tantance masu jefa kuri'a.

Masu jefa kuri'a a mazabar Kofar Sarkin Kano

Masu zabe su na taruwa a wata mazaba a Hotoron Kudu a Kano

Mazabar "Tarauni Gardens" a Kano ana tantance sunayen masu zabe kafin su fara jefa kuri'unsu a zaben 'yan majalisar dokokin tarayya

daruruwan masu jefa kuri'a da suka yi sammako a mazabar Hotoron Arewa a Kanon Dabo, inda tun kafin cikar karfe 8 na safiya ma aka fara tantance sunayen masu jefa kuri'a.

Wata mazaba a makarantar firamare dake cikin Kanon Dabo

Hotuna daga Kanon Dabo na zaben da aka fara na 'yan majalisun dokokin tarayya, Asabar 9 Afrilu 2011