Manchester City Ta Zamo Zakara
'Yan wasan kungiyar Manchester City su na bayyana farin cikinsu bayan da suka doke Queens Park Rangers da ci 3-2, suka kuma zamo zakarun wasannin lig-lig na Ingila, Premier League, lahadi 13 Mayu 2012 a filin wasa na Etihad dake Manchester.
Magoya bayan kungiyar Manchester City su na bayyana farin cikinsu bayan da suak doke Queens Park Rangers da ci 3-2, suka kuma zamo zakarun wasannin lig-lig na Ingila, Premier League, lahadi 13 Mayu 2012 a filin wasa na Etihad dake Manchester.

Manajan kungiyar Manchester City, Roberto Mancini, dauke da kofin zakarun wasannin lig-lig na Ingila, Premier League, a bayan da 'yan wasansa suka doke Queens Park Rangers suka lashe wannan kofi a ranar lahadi 13 Mayu, 2012 a filin wasa na Etihad dake Man
Kyaftin na kungiyar Manchester City, Vincent Kompany, cike da farin ciki, dauke da kofin zakarun wasannin lig-lig na Ingila, Premier League, bayan da suka lashe wannan kofi a karawarsu ta karshe da Queens Park Rangers ranar lahadi 13 Mayu 2012 a filin was
Edin Dzeko, daya daga cikin wadanda suka tsamo kitse a wuta ma 'yan kungiyar Manchester City a karawarta da Queens Park Rangers, yana sumbatar kofin zakarun wasannin lig na Ingila, a bayan da suka samu nasara da ci 3-2 a filin wasa na Etihad dake Manchest
Kyaftin na kungiyar Manchester City, Vincent Kompany, a tsakiya dauke da kofin wasannin Lig na kasar Ingila, yayin da sauran 'yan wasan kungiyar suka kewaye shi lahadi 13 Mayu 2012, a filin wasa na Etihad dake Manchester, bayan da suka doke kungiyar Queen

Magoya bayan Manchester City su na murna a lokacin da kungiyar ta jefa kwallo a ragar 'yan wasan Queens Park Rangers a filin wasa na Etihad dake Manchester a Ingila, lahadi 13 Mayu 2012.