Sojoji Sun Kashe 'Yan Bindiga 9, Suka Kama Sauran Biyun A Tudunwada, A Jihar Kano
Sauran mutane biyun da suka rage da rai daga cikin wadanda ake zargin cewa su ne 'yan bindigar da suka kai farmaki a garin Tudun Wada na Jihar Kano a hedkwatar 'yan sandan Kano.
Nakiyoyi, da albarusai da makaman da aka samu a motar wadannan 'yan bindiga bayan da aka kashe tara daga cikinsu, aka kama guda biyu
Sauran mutane biyun da suka rage da rai daga cikin wadanda ake zargin cewa su ne 'yan bindigar da suka kai farmaki a garin Tudun Wada na Jihar Kano a hedkwatar 'yan sandan Kano.
Kwamfuta, da Nakiyoyi, da albarusai da makaman da aka samu a motar wadannan 'yan bindiga bayan da aka kashe tara daga cikinsu, aka kama guda biyu
Sauran mutane biyun da suka rage da rai daga cikin wadanda ake zargin cewa su ne 'yan bindigar da suka kai farmaki a garin Tudun Wada na Jihar Kano a hedkwatar 'yan sandan Kano.
Albarusai da makaman da aka samu a motar wadannan 'yan bindiga bayan da aka kashe tara daga cikinsu, aka kama guda biyu