VOA 60 Afirka - Fabrairu 08, 2013

Your browser doesn’t support HTML5

Sama da mutane 50 ne suka rasa rayukansu a hadarin mota. Ku kalli bidiyon wannan labari, da ma sauran manyan labarun Afirka na yau, duk a cikin minti daya.