VOA 60 Afirka - Fabrairu 20, 2013

Your browser doesn’t support HTML5

Shin wai me tsohon shugaban Ivory Coast yake ciki ne a kotun kasa da kasa? Ku kalli bidiyon wannan labari da sauran manyan labarun Afirka na yau duk a cikin minti daya.