VOA 60 Afirka - Fabrairu 22, 2013

Your browser doesn’t support HTML5

Makarantu sun fara budewa bayan korar 'yan bindiga daga garin Timbuktu. Ku kalli bidiyon wannan labari, da sauran manyan labarun Afirka na yau duk a cikin minti daya.