VOA 60 Afirka - Fabrairu 27, 2013

Your browser doesn’t support HTML5

Sojojin Faransa na aiki da shawagabanni wajen zaluko mayakan sa kai dake boye a arewacin Mali. Ku kalli bidiyon wannan labari, da sauran labarun Afirka na yau duk a cikin minti daya.