VOA 60 Afrika - Maris 06, 2013

Your browser doesn’t support HTML5

Kotun kasa da kasa ta ce zata cigaba da shari'a akan Uhuru Kenyatta, ko da shine ya lashe takarar shugabancin kasar Kenya. Ku kalli bidiyon wannan labari, da sauran manyan labarun Afirka na yau duk a cikin minti daya.