VOA 60 Afirka - Maris 19, 2013

Your browser doesn’t support HTML5

Sojojin Sudan da Sudan ta kudu, sun kwance damarar yaki, sun fara janyewa daga bakin iyakokin kasashen guda biyu. Ku kalli bidiyon wannan labarin, da sauran labaran Afirka na yau duk a cikin minti daya.