VOA 60 Afirka - Maris 28, 2013

Your browser doesn’t support HTML5

Ma'aikatun Najeriya sun yi kira ga kamfanin Royal Dutch Shell akan biyan dala biliyan 11 saboda asarar da tsiyayar danyen mai ya jawo a shekara ta 2011. Ku kalli bidiyon wannan labari, da sauran manyan labarun Afirka na yau duk a cikin minti daya.