VOA 60 Afirka - Afrilu 10, 2013

Your browser doesn’t support HTML5

Mutane 12 ne suka mutu a wani hari da aka kaiwa jerin gwanon motocin jami'an Majalisar Dinkin Duniya a jihar Jonglei dake Sudan ta Kudu. Ku kalli bidiyon wannan labari, da sauran manyan labarun Afirka na yau duk a cikin minti daya.